ha_tn/pro/29/07.md

395 B

Masu ba'a sukan cinna wa birni wuta

Anan kalmar "birni" tana wakiltar mutanen da suke zaune a cikin garin. Ana maganar masu izgili da ke haifar da mutane da rikice-rikice kuma mai yiwuwa su zama masu tashin hankali ana maganarsu kamar sun ƙone garin ne. AT: "haifar da rikici ga mutanen birni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])