ha_tn/pro/28/27.md

571 B

wanda ya rufe idanunsa gare su zai sami la'ana

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) za su sami la'ana da yawa daga matalauta. AT: "talakawa zasu bada la'anoni da yawa ga duk wandaya rufe idanuwansu zuwa garesu" ko kuma 2) zasu sami la'anoni da yawa daga mutane gaba ɗaya. AT: "mutane zasu bada la'ana da yawa ga duk wanda ya rufe idanunsa ga talakawa" ko kuma 3) zasu sami la'ana da yawa daga Allah. AT: "Allah zai ba da la'ana da yawa ga duk wanda ya rufe idanunsa ga matalauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)