ha_tn/pro/28/25.md

199 B

Shi wanda ya dangana ga tasa zuciya

Dogaro da kan mutum ana maganarsa kamar amintacce a cikin zuciyar kansa. AT: "Mutumin da ya dogara da kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)