ha_tn/pro/28/23.md

457 B

Duk wanda ya yi ma wani horo, daga baya zai sami tagomashi daga gare shi fiye da wanda daga shi aka yi masa zaƙin baki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki, tare da bayyananniyar suna "ni'ima" kamar yadda ake nunawa a matsayin kalma. AT: "Mutum zai fifita wanda ya hore shi fiye da yadda yake fifita mutumin da ya faranta masa rai da harshensa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])