511 B
511 B
akan 'yar gurasa mutum kan iya aikata ba dai-dai ba
"Gurasar burodi" a nan ƙari ne don ƙaramar cin hanci ko lada. AT: "mutum zai yi zunubi don ɗan riba kaɗan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
talauci na zuwa bisansa ba
Ana maganar sakamakon rowa kamar talauci yana riskar mai rowa. Cikakken sunan “talauci” ana iya fassara shi azaman sifa. AT: "ba zato ba tsammani zai talauce" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])