ha_tn/pro/28/17.md

409 B

ya zubda jinin wani

Anan “jini” yana wakiltar rayuwar mutum. 'Zub da jini' na nufin kisan wani. AT: "ya kashe wani" ko "ya kashe wani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Duk wanda ya yi rayuwa cikin gaskiya zai zauna lafiya lau

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah zai kiyaye duk wanda ya yi tafiya cikin aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)