ha_tn/pro/28/13.md

630 B

shi wanda ya furtasu ya kuma rabu da su za a yi masa jinƙai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah zai nuna jinƙai ga wanda ya furta kuma ya yashe su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Shi wanda ke rayuwa cikin girmamawa mai albarka ne

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah zai albarkaci wanda yake rayuwa koyaushe tare da girmamawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

taurare zuciyarsa

Wannan karin magana ne da ke nufin taurin kai ko rashin son yin biyayya ga Allah. AT: "ya ƙi yin biyayya ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)