ha_tn/pro/28/11.md

271 B

Lokacin da masu adalci ke mulki

"Idan adalai suka yi nasara"

sa'ad da mugaye suka tashi

Wannan karin magana ne wanda ke nufin lokacin da mugaye suka sami iko ko fara mulki. AT: "lokacin da miyagu suka hau kan mulki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)