ha_tn/pro/28/05.md

299 B

basu fahimtar hukunci

Cikakken sunan "adalci" za a iya bayyana shi a matsayin sifa. AT: "ba ku fahimci abin da ke daidai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ya fiye wa matalaucin mutum ... da mai arziƙi

"Zai fi kyau ka zama talaka ... hansai dai ka zama mai arziki "