ha_tn/pro/26/27.md

1.0 KiB

Duk wanda ya haƙa rami zai faɗa cikinsa

Ana nuna cewa mutum ya haƙa ramin azaman tarko ne don wani ya faɗa cikin ta. AT: "Duk wanda ya haƙa rami don faɗawa wani zai faɗa ciki" ko "Idan wani ya tono rami don ya kama wani, to wanda ya haƙa shi zai faɗa ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dutsen zai gangaro wa wanda ya turo shi

An nuna cewa mutumin ya tura babban dutse don ya mirgina zuwa ƙasa kuma ya murƙushe wani can. AT: "idan wani ya tura dutse don ya yi kasa ya murkushe wani, dutsen zai sake juya shi a maimakon" ko "idan wani ya yi mirgina dutse don ya cutar da wani, dutse zai murkushe shi maimakon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Maƙaryacin harshe na ƙin mutanen da ya ke murƙushewa

Kalmomin "harshe mai ƙarya" yana wakiltar mutumin da ya faɗi ƙarya. Murkushe mutane yana wakiltar haifar musu da matsala. AT: "Maƙaryaci yana ƙin waɗanda ya cutar da su ta hanyar ƙaryar sa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])