ha_tn/pro/26/20.md

307 B

Kamar yadda gawayi ke ga wuta maici itace kuma ga wuta

Abin da gawayi yake yi wa gawayi da abin da itace yake yi wa wuta ana iya bayyana shi sarai. AT: "Kamar yadda gawayi yake taimaka wa garwashin konewa haka kuma itace yake taimakawa wajen kona wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)