ha_tn/pro/26/17.md

554 B

Kamar wadda ya riƙe kunnuwan kare

Bayanin da aka gabatar shine cewa kare zai fusata kuma ya ciji mutumin. AT: "Kamar mutumin da ya fusata kare ta hanyar kame kunnuwansa" ko "Kamar mutumin da ya kame kunnen kare kuma kare ya cije shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

haka mai wucewa kan hanya da ya yi fushi ga shawarwarin da basu shafe shi ba

Bayanin da aka gabatar shine cewa mai wucewa zai fara jayayya, kuma mutanen da ke yaƙin za su yi fushi da shi kuma su cutar da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)