ha_tn/pro/26/15.md

213 B

Ragon mutum a ganin sa mai hikima ne shi fiye da mazaje bakwai

Kalmomin "idanunsa" suna wakiltar tunaninsa. AT: "Malalaci yana zaton ya fi maza bakwai hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)