ha_tn/pro/26/13.md

390 B

Ragon mutum ya ce, "Akwai zaki a kan hanya! Akwai zaki a tsakanin buɗaɗɗun wurare!"

Malalaci ya yi ƙarya ya ce ba zai iya fita waje ya yi aiki ba saboda akwai zaki a hanya ko tsakanin buɗaɗɗun wurare.

Kamar yadda ƙofa ke juyawa a ƙyaurenta, haka ragon mutum bisa gadonsa

Kofa da malalaci suna tafiya, amma ba sa zuwa ko'ina. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)