ha_tn/pro/26/11.md

578 B
Raw Permalink Blame History

Kamar yadda kare ke komawa ga abin da ya amayas

"Kamar yadda kare yake cin nasa amai"

Ko ka ga wani wanda ke ganin kansa mai hikima ne?

Ana amfani da wannan tambayar don sa mai karatu yayi tunani game da wani wanda yake da wayo a gaban kansa. Kalmomin "mai hikima ne a ganinsa" yana nufin "yana ganin shi mai hikima ne," kuma a nan yana nuna cewa mutumin ba shi da hikima da gaske. AT: "Ka yi laakari da mutumin da yake zaton shi mai hikima ne amma ba shi da hikima.” (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])