ha_tn/pro/26/07.md

336 B

Kamar ƙafafuwa shanyayyu da ke rataye da ƙasa haka karin magana ya ke a bakin wawaye

Za a iya sake sanya jumla. AT: "Misali a bakin wawaye kamar kafafun mai larurar shan inna ne wanda ke ratayewa" ko "Misali a bakin wawa bashi da amfani kamar kafafun mai ciwon inna da suka rataya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)