ha_tn/pro/21/29.md

445 B

Mugun mutum na mai da fuskarsa da tauri

Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) "yi kamar ya nuna ƙarfin hali" ko 2) "ba zai saurari gyara ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

mai adalci na dai-daita tafarkunsa

Ana magana akan ayyukan mutum kamar wata hanya ce da mutum yake tafiya akanta. AT: "ya tabbata game da abin da ya aikata" ko "yana da kwarin gwiwa game da abin da ya aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)