439 B
439 B
Duk wanda ya kiyaye bakinsa da harshensa
Duk “bakin” da “harshen” suna nuni ga abin da mutum yake faɗi. AT: "Duk wanda ya mai da hankali game da abin da yake faɗi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
Mai girman kai da mutum mai fahariya ... yana ayyukansa da girmankai na kumburi
"Kuna iya tsammanin mutane masu girman kai da girman kai suyi aiki da girman kai"