ha_tn/pro/21/21.md

270 B

birnin masu iko

"garin da jarumawa ke zaune a ciki" ko "garin manyan jarumawa"

yana rusar da ƙaƙƙarfan wurin da suka dogara da shi

"ganuwar da hasumiyoyin da ke kewaye da garin da ba su yi tsammanin wani zai iya wucewa cikin garin ba, don haka suka ji lafiya"