533 B
533 B
Lokacin da aka shar'anta gaskiya
Cikakken sunan "adalci" ana iya fassara shi azaman jimlar suna. Waɗannan kalmomin ana iya fassara su cikin aiki. AT: "Lokacin da masu mulki ke yin abin da yake dai-dai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
Wanda ya kauce daga hanyar fahimta
Wannan karin magana ne. AT: "baya rayuwa da hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
za shi zauna a cikin taron matattu
"zai kasance cikin taron matattun ruhohi"