282 B
282 B
Duk wanda ya hana wa kunnensa jin kukan matalauta
Wannan karin magana ne. AT: "Wanda ba zai saurara ba yayin da matalauta suka nemi taimako" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
na kwantar da fushi
"yana sa mutum mai fushi ya ji daɗi don haka ya daina yin fushi"