497 B
497 B
Lokacin da aka yiwa mai ba'a horo
Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Idan wani ya hukunta mai izgili" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
idan aka bai wa hikima umarni
Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "yayin da wani ya umarci mai hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
yana tara ilimi
A nan ana magana da ilimi kamar abu ne wanda wani zai iya riƙewa ya kiyaye wa kansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)