ha_tn/pro/21/09.md

1.3 KiB

laɓe a lungun ɗaki

Gidaje a wancan lokacin suna da rufin kwano. Isra'ilawa na dã suna amfani da lokaci mai yawa a saman rufinsu, inda sau da yawa yakan fi sanyi a cikin gida, kuma wani lokacin mutane sukan gina masauki da zai isa mutum ya kwana a ɗaya kusurwar rufin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ƙishin mugu na marmarin aikata mugunta

Marubucin yayi magana game da sha'awar mutum, sha'awar jiki don abinci da abin sha, kamar dai mutum ne mai iya sha'awar abu. Kalmar "mugaye" sifa ce ta zahiri wacce take nufin mutane mugaye, kuma kalmar "mugunta" kalma ce ta mara ma'ana wacce take nuni zuwa ga munanan ayyuka. AT: "Mugayen mutane suna son aikata mugunta kamar yadda suke son ci da sha" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

baya samun tagomashi a idanunsa

Kalmomin idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunanin mutum da halayensa ga wani mutum. AT: "maƙwabcinsa ba ya karɓar alheri daga gare shi" ko "ba ya yin alheri ga maƙwabcinsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])