ha_tn/pro/21/07.md

567 B

Ta'addancin masu mugunta zai kwashe su ya tafi

Marubucin yayi magana kamar tashin hankali mutum ne wanda zai iya jan wasu mutane. Allah zai hukunta mugaye waɗanda suka cutar da maƙwabtansu marasa laifi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Hanyar marar gaskiya karkatacciya ce

Wannan yana kwatanta yadda mutum yake rayuwa zuwa karkatacciyar hanya wanda zai iya tafiya. Wannan karin magana ne. AT: "Yadda mai laifi yake rayuwa yana karkatacce" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])