ha_tn/pro/21/05.md

546 B

sauri zai kai ga talauci

Cikakken sunan “talauci” ana iya fassara shi azaman sifa. AT: "sai kawai ya zama talaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

harshe na ƙarya

Harshen magana ne ga kalmomin da mutum ke amfani da harshe don magana. AT: "yin magana da ƙarairayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tururi ne

Marubucin ya kwatanta dukiyar da mutum yake samu ta hanyar yin ƙarya da hazo da ke saurin wucewa da safe. AT: "hazo mai ɓacewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)