ha_tn/pro/20/29.md

484 B

Buge buge waɗanda ke sa rauni sukan tsarkake mugunta dũka kuma yakan sa sassan cikin jiki su tsarkaka

Duk maganganun guda biyu suna da ma'ana ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafawa. Amfani da ukubar jiki don gyara mutum ana maganarsa kamar mugayen ƙazanta ne kuma duka ya tsabtace shi. AT: "Bugun mutumin da ya yi ba daidai ba zai gyara shi kuma ya sa ya zama mutumin kirki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])