ha_tn/pro/20/25.md

213 B

ya juyar da turmin chasa a kansu

Wannan yana magana ne game da sarki yana hukunta miyagu kamar yana tuƙa mashin ƙasa a kansu. AT: "yana azabtar da su sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)