ha_tn/pro/20/23.md

426 B

Al'amuran mutum Yahweh ke shugabantarsu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh yana jagorantar matakan mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta yaya zai fahimci tafarkinsa?

Amsar a fakaice ita ce ba zai iya fahimtarsa ba. Ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "saboda haka, mutum ba zai iya fahimtar hanyarsa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)