ha_tn/pro/20/21.md

367 B

Kada ka ce, "Zan rama wannan muguntar!

Wannan yana nufin aikata ba daidai ba ga wani saboda sun yi maka laifi. AT: "Zan hore ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka jira Yahweh

Wannan yana nufin samun imani cewa Yahweh zai magance halin da ake ciki. AT: "Kuyi imani da Yahweh" ko "Bege ga Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)