425 B
425 B
domin haka kada kayi hurɗa tare da mutane masu yawan magana
"bai kamata ka zama abokai da"
za a ɓice fitilarsa a cikin tsakiyar duhu
Wannan yana maganar mutum ya mutu kwatsam kuma ba zato ba tsammani kamar ransa fitila ce da aka kashe a cikin duhu. AT: "rayuwarsa zata ƙare kwatsam kamar hasken fitilar da aka kashe a cikin duhu" ko "zai mutu ba zato ba tsammani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)