ha_tn/pro/20/17.md

531 B

Gurasar da aka samu ta wurin yaudarar ɗanɗano mai daɗi ce

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Gurasar da wani ya samu ta hanyar yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma daga baya bakinsa zai cika da tsakuwa

Wannan yana magana ne game da dandano abinci mara dadi kamar dai bakinsa a zahiri cike yake da tsakuwa maimakon abinci. AT: "amma daga baya sai yaji kamar tsakuwa a bakinsa" ko "amma nan da nan sai yaji kamar yashi a bakinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)