ha_tn/pro/20/13.md

665 B
Raw Permalink Blame History

kada ka talauce

Maganar "ku zo" a nan na nufin canzawa zuwa wani sabon yanayi; zama. AT: "zama talaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

"Ba kyau! Ba kyau!" inji mai saye, amma sa'ad da ya tafi sai fahariya ya ke yi

Anan mai siye yana sukar abin da wani ke siyarwa don samun ƙima daga gare shi. Bayan ya saya sai ya yi alfahari da kyakkyawan farashin da ya bi mai sayarwa don ya ba shi. Cikakkiyar maanar wannan ana iya bayyana ta a sarari. AT: "Ba kyau! Ba kyau!" in ji mai siye yana sukar kayan mai sayarwa, amma bayan ya siya sai ya tafi yana alfahari da ƙaramar farashin da ya biya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)