ha_tn/pro/20/11.md

287 B

Ko matashi a kan sanshi ta wurin ayyukansa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane sun san saurayi ta hanyar ayyukansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aikinsa mai tsabta ne ko dai-dai kuma

"ko halayensa masu tsarki ne kuma masu gaskiya ko a'a"