ha_tn/pro/20/09.md

329 B

Wane ne zai ce, "Na tsabtace zuciyata; Ni tsarkakakke ne daga zunubina"?

Amsar a bayyane ga wannan tambayar ita ce, "Ba wanda zai iya faɗi haka." Za a iya rubuta wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Ba wanda zai iya cewa zuciyarsa tana da tsabta kuma ba shi da zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)