ha_tn/pro/20/03.md

437 B

Abin darajanta wane ga kowanne mutum da ya kauce wa husuma

"Abin girmamawa ne." Wannan yana nufin cewa za a girmama mutum.

kowanne wawa yakan yi tsalle cikin jayayya

Wannan yana magana ne game da shigar da gardama da sauri kamar dai gardamar wani abu ne da wawa ya tsallake ciki. AT: "kowane wawa da sauri ya shiga cikin jayayya" ko "kowane wawa yana saurin shiga cikin jayayya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)