ha_tn/pro/20/01.md

764 B

Ruwan inabi mai ba'a ne

Anan “ruwan inabi” na nufin mutumin da aka bugu da ruwan inabi. AT: "Mutumin da ya bugu da ruwan inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mai tankiya ce

Anan "abin sha mai ƙarfi" yana nufin mutumin da aka bugu da ruwan inabi mai ƙarfi. AT: "mutumin da ya bugu da ruwan inabi mai karfi ya fara faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duk wanda ya kauce ta wurin sha marar hikima ne

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "duk wanda ya sha har sai sun kasa yin tunani mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai rasa ransa

Wannan yana nufin kashewa. "Rayuwa" anan tana nufin rayuwar jiki. AT: "zai mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)