ha_tn/pro/19/28.md

562 B

bakin mugu yakan haɗiye laifi

Wannan yana magana ne akan yadda mugaye suke jin daɗin aikata mugunta ta hanyar cewa suna haɗiye mugunta cikin sauƙi kamar yadda suke haɗiye abinci. AT: "miyagu suna jin daɗin aikata mugunta kamar yadda suke jin daɗin cin abinci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

A kan shirya hallakarwa domin masu ba'a bulala kuma domin

Kalmomin "la'anta" da "bulala" ana iya bayyana su azaman magana. AT: "Yahweh a shirye yake ya la'anci masu ba'a da bulala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)