282 B
282 B
Idan ka daina jin koyarwa
Anan ana maganar "sauraro da biyayya" kamar "ji" ne. AT: "Idan kuka daina kula da umarni" ko "Idan kuka daina bin umarnin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zaka ratse daga zantattukan ilimi
"za ku yi watsi da" ko "za ku juya baya"