ha_tn/pro/19/23.md

353 B

Girmama Yahweh yakan jagoranci mutane ga rai; wanda ke da shi zai gamsu

Wannan yana nufin cewa zasu rayu tsawon lokaci idan suka girmama Yahweh. Cikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: "Waɗanda suka girmama Yahweh za su daɗe; duk wanda ya girmama Yahweh zai sami gamsuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)