ha_tn/pro/19/19.md

391 B

Mutum mai zafin rai

Wannan karin magana yana nufin mutum mai saurin fusata. AT: "Mutumin da ba ya kame fushinsa" ko "Mutumin da ya yi saurin fushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka saurari shawara ka karɓi koyarwa

Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce kuma ana maimaita su don jaddada muhimmancin su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)