ha_tn/pro/19/15.md

297 B

Ragonci kan jefa mutum cikin barci mai zurfi

Wannan yana magana ne kan yadda lalaci ke sa mutum yin bacci mai yawa kamar lalaci da karfi ke jefa mutum cikin bacci. AT: "Kasala kan sa mutum bacci mai yawa" ko "Malalaci yana yawan bacci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)