ha_tn/pro/19/11.md

725 B

Mutum mai sanin ya kamata yakan yi jinkirin fushi

"Mutumin da yake da hankali yana jinkirin yin fushi"

Hasalar sarki na kama da rurin ɗan zaki

Anan rurin zaki yana nufin kai hari. An kwatanta fushin sarki da rashin tabbas da haɗari na ƙaramin zaki. AT: "Fushin sarki yana da haɗari kamar harin ɗan zaki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

alherinsa na kama da raɓa a bisan ciyawa

An kwatanta tagomashin sarki da ruwa mai wartsakewa wanda yake bayyana akan ciyawa da safe. AT: "amma alherinsa yana wartsakarwa kamar raɓa akan ciyawa" ko "amma ni'imarsa tana wartsakarwa kamar raɓa a ƙasa da safe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)