ha_tn/pro/19/07.md

243 B

balle ma abokansa waɗanda suka yi nisa da shi!

Wannan jumlar ihun ce don nuna cewa wannan ya fi magana a baya. AT: "sabili da haka abokansa tabbas za su ƙi shi kuma su tafi nesa da shi!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)