416 B
416 B
Mai shaidar zur ba zai tserewa hukunci ba
Ana iya rubuta wannan ta ingantacciyar hanya. AT: "Lallai za su hukunta mai shaidar zur" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
mai furta ƙarairayi ba zai kuɓuta ba
Wannan yana nufin cewa za a kama shi. AT: "za su kamo wanda ya fitar da k'arya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)