ha_tn/pro/19/03.md

323 B
Raw Permalink Blame History

Arziki na ƙara abokai da yawa

Wannan yana nufin cewa mutumin da yake da wadata zai kasance yana da abokai da yawa domin dukiya tana jawo mutane. Cikakkiyar maanar wannan ana iya bayyana ta a sarari. AT: "Waɗanda ke da wadata a sauƙaƙe suna samun abokai da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)