ha_tn/pro/19/01.md

633 B

Gara matalaucin mutum

"Zai fi kyau ka zama talaka"

ba shi da kyau a kasance da marmari ba tare da sani ba

Wannan yana nufin mutane suna ƙoƙari suyi wani abu ba tare da ilimin yadda ake yin sa dai-dai ba. AT: "don yin aiki tuƙuru ba tare da sanin abin da kuke yi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ke gudu da sauri yakan ɓata hanya

Wannan yana magana ne game da mutum yana yin abu da sauri da yin kuskure kamar yana gudu da sauri da ɓacewa hanya. AT: "wanda yayi aiki da sauri yayi kuskure" ko "wanda yayi aiki da sauri yayi mummunan zaɓi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)