ha_tn/pro/18/23.md

267 B

Wanda ke taƙamar yana da abokai da yawa, sukan yashe shi ta wurinsu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "abokai da yawa - za su kawo shi ga lalacewa" ko "abokai da yawa - abokansa za su hallaka shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)