ha_tn/pro/18/21.md

241 B

Mutuwa da rai harshe ne ke sarrafasu

Ana iya rubuta wannan ta hanyar aiki. AT: "Harshe na iya haifar da rayuwa ko mutuwa" ko "Abin da mutane ke faɗi na iya haifar da rai ko mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)