ha_tn/pro/18/15.md

404 B

Zuciyar mai ƙwazo takan sami ilimi

Anan ana nufin mai hankali da zuciyarsa don jaddada sha'awar sa. AT: "Burin hankali don neman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

kunnen mai hikima yana biɗarsa

Anan ana ambaton mai hikima ta hanyar jinsa don jaddada abin da yake son saurarawa. AT: "masu hikima suna neman koyo game da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)