ha_tn/pro/18/13.md

530 B

Ruhun mutum zai jure rashin lafiya

Anan ana ambaton mutum da ruhunsa don jaddada halinsa. AT: "Mutumin da ke da bege zai tsira daga rashin lafiya" ko "Idan mutum yana cike da fata a cikin cikinsa, zai tsira daga rashin lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

wa zai daure da karyayyen ruhu?

Wannan tambaya tana jiran amsar da 'yan kaɗan za su iya ɗauka. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "amma yana da matukar wuya a ɗauki karyayyen ruhu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)